121 YADDA AKE YIN MELON JUICE

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

121 YADDA AKE YIN MELON JUICE

Kayan Hadi:

  1. Kankana
  2. Strewberry
  3. Lemon zaki
  4. Lemon tsami
  5. Suga
  6. Flavour

Yadda Ake Yi:

Zaki yanka kankana da lemon zaki ki cire kwallayan su ki markadasu tare da strewberry ki tacesu ki dan matsa lemon tsami kisa flavour kadan da suga ki juye a jug, kisa a na’ura me sanyaya abinsha {fridge} ko kisa kankara.

Cibiyar Bincike Da Wayar Da Kan Al’umma Akan Shafukan Yanar Gizo-Gizo Ta Sharfadi.com Ta Samar Da Wannan Dandalin Domin Amfanar Al’ummarmu.