120 YADDA AKE YIN BEEF FRITTERS

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

120 YADDA AKE YIN BEEF FRITTERS

Kayan Hadi:

 1. Nama
 2. Filawa
 3. Karas
 4. Albasa
 5. Koren tattasai
 6. Jan tattasai
 7. Baking powder
 8. Maggi
 9. Gishiri
 10. Curry
 11. Mai

Kayan Hadi:

Ki dafa nama ya dahu, a dakashi a turmi a yanka albasa koran tattasai da jan tattasai a kankare bayan karas sai a goga a hadasu duka a aje agefe, a tankade fulawa a kwabata da baking powder ayishi ruwa ruwa amma yafi kwabin waina kauri, a zuba magi gishiri da sauran kayan hadin a juya a rufe zuwa minti30.

Ki zuba mai a kasko adinga diba ana soyawa kamar za ayi kosai ana cinsa da tea ko kunun aya ko hakansa.

Cibiyar Bincike Da Wayar Da Kan Al’umma Akan Shafukan Yanar Gizo-Gizo Ta Sharfadi.com Ta Samar Da Wannan Dandalin Domin Amfanar Al’ummarmu.