116 YADDA AKE YIN EGG & MEAT

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

116 YADDA AKE YIN EGG & MEAT

Kayan Hadi:

  1. Kwai 9 ko 10
  2. Nama kilo 1
  3. Albasa 1
  4. Attaruhu 6
  5. Mai
  6. Maggi
  7. Gishiri
  8. Koren tattasai 4

Yadda Ake Yi:

Ki daka namanki da da kika dafa amma mara jijiya, ki jajjaga attaruhu albasa koran tattasai ki hadasu da naman ki cakudasu ki fasa kwai ki kadashi ki juyeshi shima a ciki, ki zuba magi da gishiri dai dai kima, ki dora mai a wuta idan yayi zafi sai ki soya kamar wainar kwai (amma me tudu), ana ci da tea ko kunu.

Cibiyar Bincike Da Wayar Da Kan Al’umma Akan Shafukan Yanar Gizo-Gizo Ta Sharfadi.com Ta Samar Da Wannan Dandalin Domin Amfanar Al’ummarmu.