111 YADDA AKE YIN YOGHURT (NONO)

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

111 YADDA AKE YIN YOGHURT (NONO)

Kayan Hadi:

  1. Nono
  2. Madara gwangwn 4
  3. Ruwa

Yadda Ake Yi:

A samu madara ta gari ki dora ruwa a wuta kamar cikin kwanansha idan yayi zafi sai ki dan kwaba madarar da ruwa kadan ki zuba dan karya kulle miki, sai ki kawo wani nonon kadan kamar ludayi biyu ki zuba, sai ki rufe ki kaishi guri me zafi ki aje, idan da safene zuwa yamma yayi za kiga yayi kauri, shikenan kin gama.

KARIN BAYANI:

Yar uwa ba ayinsa da ruwan zartsi sai da na dadi.

Cibiyar Bincike Da Wayar Da Kan Al’umma Akan Shafukan Yanar Gizo-Gizo Ta Sharfadi.com Ta Samar Da Wannan Dandalin Domin Amfanar Al’ummarmu.