109 YADDA AKE YIN FARFESUN DANKALIN TURAWA DA KAZA

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

109 YADDA AKE YIN FARFESUN DANKALIN TURAWA DA KAZA

Kayan Hadi:

  1. Kaza
  2. Dankalin turawa
  3. Karas
  4. Curry
  5. Maggi,
  6. Thyme
  7. Tattasai
  8. Tumatir

Yadda Ake Yi:

Da farko uwargida zaki fere dankalin ki, ki yayyanka kanana, sai ki dauraye kazar ki, ki sulalata da maggi da curry da gishiri da thyme da tattasai da tumatir idan kin jajjaga su, idan ya sulala sai ki zuba karas data kankare bayan ta yayyan ka a ciki, ki zuba dankalin shima ki juya har zuwa lokacin da zaiyi, Wannan girkin anfi yi da safe domin ai break da shi.

Cibiyar Bincike Da Wayar Da Kan Al’umma Akan Shafukan Yanar Gizo-Gizo Ta Sharfadi.com Ta Samar Da Wannan Dandalin Domin Amfanar Al’ummarmu.