106 YADDA AKE YIN LEMON ABARBA

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

106 YADDA AKE YIN LEMON ABARBA

Kayan Hadi:

  1. Abarba
  2. Lemon tsami
  3. Lemon zaki
  4. Suga
  5. Madara

Yadda Akeyi:

Zaki samu abarba ki cire bakinta ki markadata a blender sai ki4 matse lemon zaki yadda kike so ki zuba a ciki ki matsa lemon tsami a ciki ki tace idan kina son madara sai ki zuba accikinta.

Cibiyar Bincike Da Wayar Da Kan Al’umma Akan Shafukan Yanar Gizo-Gizo Ta Sharfadi.com Ta Samar Da Wannan Dandalin Domin Amfanar Al’ummarmu.